Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : na kasar Iran ya nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Sa’id KhadibZadeh yana fadar haka a jiya litinin ya kuma kara da cewa, dangantaka tsakanin Iran da Azerbaijan tana da kyau, amma idan gwamnatin Azerbaijan ta kuskura ta bar HKI tana amfani da kasarta wajen furta munanan maganganu dangane da kasar Iran kamar yadda ya faru a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata, to Iran ta shirye take ta kare kanta.
342/